ha_tn/deu/01/05.md

447 B

A ƙetaren Urdun

Wannan na nufin ƙasan dake hayin Rafin Urdun zuwa gabas na Isra'ila. Musa na gabas na Urdun a loƙacin da ya yi wannan magana. AT: "gabas na Rafin Urdun." Fasara wannan kamar yadda yake a cikin 1:1.

yi mana magana

Kalmar "mana" na nufin Musa da sauran mutanen Isra'ila.

Kun daɗe a wannan dutse

Wannan ƙarin magana ne. AT: "Ba lalai ne ku sake zama a wannan dutsen ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)