1.1 KiB
Ya faru a shekara ta arba'in, a rana ta fari ga watan goma sha ɗaya , Musa ya faɗa
Ana iya fasara lamba da ke bayyana abu. AT: "Sun yi zama a jeji har shekaru arba'in, watanni sha ɗaya, da kwana ɗaya a loƙacin da Musa ya yi maganan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)
ta arba'in
(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
a rana ta fari ga watan goma sha ɗaya
Wannan ne watar goma sha ɗaya na kalandan Yahudawa. Rana ta farko na nan kusa da tsakiyar watan farko a kalandar yammanci. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])
goma sha ɗaya
(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers
Yahweh
Wannan ne sunan Allah da ya bayyana wa mutanensa a cikin Tsohon Alkawari. Dubi kalman fasara game da Yahweh akan yadda za a fasara wannan.
Yahweh ya yaki
"Yahweh ya sa yan Isra'ila cin nasara"
Sihon ... Og
Waɗannan sunayyen Sarakuna ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Heshbon ... Ashtarot a Ediria
Waɗannan sunayyen gari ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)