ha_tn/dan/11/44.md

1.0 KiB

Muhimmin Bayani:

Har yanzu akan sarkin Arewa muka

zai fita da babbar hasala

Wannan mafaiyacin sunan "hasala" zamu iya bayyana shi da kalmar "fushi". za'a iya baiyana shi a fili cewa zai tafi da dakarun sa. AT:"zai fita da babbar hasala ya kuma fita " ko "zai zama da hasala ƙwarai ya kuma tafi da dakarun sa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

fita da

A nan wannan kudirin na nufin kaiwa abokan gaba hari

keɓe da yawa domin hallaka

"domin ya hallakar da mutane dayawa"

rumfar fãdarsa

Wannan na nufin rumfar fãdar sarki mai cike da kayan alatu da yake zama lokacin yaƙi tare da dakarunsa.

tsakanin teku da kyakkyawan dutse mai tsarki

Wannan maiyiwuwa na nufin yankin da ke tsakanin kogin Meditareniya da haikalin dake Yerusalem.

kyakkyawan dutse mai tsarki

Wannan na nufin tudan Yerusalem inda haikalin Allah yake. Duba yadda aka fasara makamanciyar jimlar a 9:15 da 9:20. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)