ha_tn/dan/11/42.md

885 B

Muhimmin Bayani:

Har yanzu akan sarkin Arewa ake

Zai ƙara miƙa hanunsa cikin ƙasashen

a nan "hannu" na nufin iko da umarni. "Zai ƙara miƙa hanunsa ikon sa akan ƙasashe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

cikin ƙasashe

A nan batun na nufin ƙasashe da yawa ko ƙasashe (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ƙasar Masar ba za ta tsira ba

Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:"ƙasar Masar ba za ta tsira ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Libiyawa da Kushawa zasu bi tafin sawayensa

A nan "sawayensa" na nufin miƙa kai. AT:"Libiyawa da Kushawa zasu miƙa kai gareshi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Libiyawa da Kushawa

"mutanen Libiya da Itofiya." Libiya ƙasa ce a yammmacin Masar, da Itofiya kuma ƙasa ce a kudan cin Masar. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)