393 B
393 B
allan kariya
mai yiwuwa sarkin ya yarda cewa wadannan allolin ƙaryar zasu taimake shi ya yaƙi kariyar wasu mutane ya kare tashi. AT:"allahn da ke da ikon kariya"
maimakon wadannan
kalmar "wadannan" na nufin allolin da aka faɗa a 11:36
zai raba kasar a matsayin lada
Ma'anar ta kunshi 1) "zai ba da ƙasar ga masu bin sa a matsayin lada" ko 2) "zai sayar da ƙasar ga mabiyan sa"