ha_tn/dan/11/36.md

1.0 KiB

Sarki zai aikata bisa ga son ransa

"sarkin zai yi abin da ya ga dama"

sarkin

wannan na nufin sarkin Arewa

zai ɗaukaka kansa ya maida kansa babba

kalmar "daukaka kansa" da "ya maida kansa" na nufin abu ɗayakuma yana sarkin zai zama da fariya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

daukaka kansa

A nan wannan na nufin zama da fariya

ya maida kansa babba

A nan wannan na nufin tunanin zama da amfani da iko. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

abubuwan banmamaki

"abubuwan tada hankali" ko "abubuwan razana"

har sai bala'in ya ƙare

Jimlar ta nuna Allah na tara hukuncin sa har sai ya kai wani matsayi sa'annan ya yi wani abu. AT:"har sai Allah ya hasala kwarai game da shi" ko "har sai Allah ya cika da fushi kafin ya dauki mataki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Allahn alloli

Wannan na nufin Allah ɗaya na gaskiya.AT:"Allah mai girma" ko "Allah ɗaya na gaskiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

allan da mata ke so

Wannan na nufin allan arna mai suna Tammuz