ha_tn/dan/11/29.md

455 B

Gama jiragen Kittim za su kawo masa hari

jiragen na nufin dakarun da zasu zo cikin su. AT:"dakaru zasu zo daga Kittim a cikin jirgin ruwa domin su yaƙi sojojin sa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Kittim

Wannan wani wuri ne a tsibirin sifris a Kogin Meditareniya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Zai ji haushi

"Zai ji haushi sosai"

zai nuna jinƙai

"zai yi wani abu domin wasu" ko "zai taimaki wasu"