473 B
473 B
Muhimmin Bayani:
Bayani na gabaɗaya: Mala'ikan ya cigaba da magana ga Daniyel
Daga lokacin da a ka yi ƙawance da shi
Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:"lokacin da suran masu mulki suka yi yarjejeniyar salama da shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Zai baza wa mabiyansa
" Zai baza wa mabiyansa "
ganima, ganimar yaƙi, da dukiya
"abubuwa masu daraja da shi da dakaran sa suka dauko daga mutanen da suka yi nasarar yaƙar su"