ha_tn/dan/11/20.md

1.8 KiB

Muhimmin Bayani:

Mala'ikan ya ci gaba da magana ga Daniyel

wani zai tashi a madadinsa

Tashi a wurin sarki na nufin zama sarki a madadin sarki na baya. AT:"wani mutumin zai zama sarkin Arewa a maimakon wancan sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zai sa mai karɓar haraji ya ratsa

Mai karbar harajin zai ratsa ƙasar yana matsawa mutane su biya haraji. AT:"zai aiko wani ya sa mutane su biya haraji" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

za a karya shi

A nan "shi" na nufin sabon sarki. Karya shi na nufin mutuwa. AT:"sabon sarkin zai mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba cikin fushi

Ma'anar ta kunshi 1) ba wanda yayi fushi da sarkin 2) sanadi da dalilin mutuwar sarkin an barshi a matsayin sirri. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

mutum abin raini wanda mutane ba za su ba shi darajar sarauta ba

Mutane zasu ƙi yarda da shi a matsayin sarki domin shi ba daga zuriyar sarauta yake ba. AT:"mutumin da mutane zasu raina ba kuma zasu bashi martabar sarki ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Za a share rundunar yaƙi kamar rigyawa a gabansa

Sharewa na nufin lalatawa. AT:" dakarun sa zasu lalata sojoji masu girma kamar yadda ambaliyar ruwa ke lalata duk abin da ta samu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]]).

Dukan su da rundunar yaƙi da shugaban alƙawari za a hallakar da su

Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:"zai hallaka wannan dakarun da shugaban alƙawarin" .(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

shugaban alƙawarin

Wannan jimlar na nufin mutumin da ya cika gurbin addini mai daraja da Allah ya bukata a alƙawarin sa, da na babban firis. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)