470 B
470 B
Muhimmin Bayani:
Mala'ikan ya ci gaba da magana ga Daniyel
da yawa za su ṭashi gãba da sarki
A nan batun tashi na nufin tayaswa. AT:"mutane da yawa zasu yi wa sarki tawaye" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
'Yan tada zaune tsaye
Wannan na nufin mutane masu tawaye. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
za su faɗi
A nan faɗuwa na nufin kasawa.AT:"ba zasu yi nasara ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)