ha_tn/dan/11/13.md

270 B

Muhimmin Bayani:

Mala'ikan ya ci gaba da magana ga Daniyel

babbar runduna waɗanda sun tănaji kayayyaki masu yawa

Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi.AT:"babbar runduna waɗanda sun tănaji kayayyaki masu yawa" ( rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)