957 B
957 B
Muhimmin Bayani
Mala'ikan ya ci gaba da magana ga Daniyel
zai tara manyan mayaƙa
"zai tara mayaƙa"
za a bayar da rundunar a cikin hanunsa
A nan "hannunsa" na nufin ikon sarkin kudu. AT:"sarkin zai sallama sojojin sa ga sarkin kudu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])
Za a kwashe rundunar
Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:"sarkin kudu zai kama sojojin na arewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
za ta ɗaukaka
"ɗaukaka na nufin yanayin zama da fariya.AT:"zai zama da fariya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
zai sa dubbun-dubbai su faɗi
A nan faɗi na nufin mutuwa a bakin daga. AT:"dakarunsa zasu kashe dubban abokan gabar sa" ko "zai kashe da yawan dubban abokan gabarsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
dubbun-dubbai
"dubbai da yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)