928 B
928 B
Muhimmin Bayani:
Mala'ikan ya ci gaba da magana ga Daniyel
ɗaya daga cikin jarumawansa zai fi shi ƙarfi zai yi mulkin masarautarsa da babban iko
ɗaya daga cikin jarumawan sarkin kudanci zai zama sarkin arewaci
za su yi ƙawance
Sarkin kudu zai yi ƙawance da na arewa. Wannan ƙawance zai zama yarjejeniya da ake buƙatar kowa ya bi. AT:"Sarkin kudu da na arewa zasu yi alkawarin yin aiki tare."
Ɗiyar sarkin kudu za ta zo... tabbatar da yarjejiniyarsu
Sarkin kudu zai bada ɗiyarsa aure ga sarkin arewa. Auren zai tabbatar da yarjejeniyar da ke tsakanin sarakuna biyun
ƙarfin hanunta ...kafaɗar sa
A nan "kafaɗa" na matsayin iko. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Za a yãshe ta
Wannan ya nuna kamar maƙarƙashiyar kashe ta tare da wadanda sukayi yarjejeniyar. Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:"za su manta da ita" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)