ha_tn/dan/11/01.md

805 B

Muhimmin Bayani:

A cikin Daniyel 11:1 zuwa 12:4, wanda ke magana da Daniyel a sura 10 ya sheda masa abin da ke rubuce a littafin gaskiya. Wannan kamar yadda ya faɗa yake cikin 10:20

Cikin shekara ta fari ta Dariyos

Dariyos sarkin Medeya ne. "Shekara ta fari" na nufin shekarar fari da ya zama sarki. AT:"Cikin shekara ta fari ta Dariyos" ( Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Sarakuna uku zasu tashi daga cikin Fasiya

"Sarakuna uku zasu yi mulki cikin Fasiya"

na huɗun zai fi sauran wadata nesa

"baya su sarki na huɗu zai hau kan karagar mulki wanda zai zama da dukiya fiye da sauran ukun kafin shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

iko

Ma'anar ta kunshi 1) karfin mulki 2)karfin soja

zai zuga mutane

"zai zuga mutane su yi tunanin yin faɗa"