ha_tn/dan/10/18.md

456 B

shi mai bayyana irin ta mutum

"shi mai kama da mutum"

Ka yi ƙarfin hali yanzu, ka yi ƙarfin hali

Kalmomin "kayi karfin hali" an maimaita sune don fifita bayanin

ƙaunataccen mutum na ƙwarai

Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi.AT:"kai wanda Allah ke kauna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ya ƙarfafa ni

Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi.AT:"na ƙarfafu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)