Mala'ikan ya ci gaba da magana da Daniel
"Na kalli ƙasa." Mai yiwuwa Daniyel yayi haka ne don ya nuna bangirma, ko don ya ji tsoro.