412 B
412 B
Sai hannu ya taɓa ni
A nan anyi afani da hannu ya wakilci mai shi, mai yiwuwa mutumin da Daniyel ya gani a 10:4 .AT:"Sai hannu ya taɓa ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Daniyel, ƙaunataccen mutum na ƙwarai
Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi.AT:"Daniyel wanda Allah ke kauna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ƙaunataccen mutum
mai daraja da ake kauna