ha_tn/dan/10/01.md

360 B

A cikin shekara ta uku ta Sairus sarkin Fasiya

" Sekara ta 3 a mulkin Sairus sarkin Fasiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

A cikin shekara ta uku ta Sairus sarkin Fasiya

Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:"Allah ya bayyana wa Daniyel wani saƙo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Fahimi

"fahimta"