ha_tn/dan/07/27.md

1.3 KiB

Muhimmin Bayani:

Mutumin da ke cikin wahayin Daniyel ya ci gaba da magana ga Daniyel

Dukan Bayanai

Yawancin bayanin da ke aya 23-27 yare ne mai bayyana wani abu. Saboda wannan dalili ne, Littafi Mai Tsarki juyin ULB da UDB suka yi su da tsarin waƙa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)

Masarautar da mulkin...za a bayar ga mutane

Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi.AT:"Allah zai bayar ga mutane mulkin da girman masarautar...ga mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Mulki da iko

Wadannan kalmomin yawanci na nufin abu ɗaya kuma suna fifita cewa wannan zai shafi kowanne irin iko. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

girman mulki

Mafayyacin suna "girman" za'a iya fassara shi da "girma". AT:"duk wani abu da ke da girma game da mulkin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Dukan masarautu a doron ƙasa

habaicin "doron ƙasa" na nufin dukan mulkokin cikin duniya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Mulkin Sa

"Mulkin Allah Maɗaukaki"

Mulki mara ƙarewa

"mulkin da zai dawwama har abada" ko "mulkin da bazai ƙare ba"

Ga ƙarshen al'amarin

Wannan na nufin ya gama bayyana wahayin. AT:"Wannan shine karshen bayanin abin da na gani a wahayin"

fuskata kuwa ta canza kamanni

"fuskata tayi fari"