ha_tn/dan/07/17.md

570 B

Waɗannan manyan dabbobin, guda huɗu

"Waɗannan manyan dabbobin huɗun"

sarakuna huɗu ne

"na wakiltar sarakuna huɗu"

sarakuna huɗu ne da zasu taso a duniya

A nan "taso a duniya" na nufin su mutane ne a zahiri.AT:" sarakuna huɗu wanda za su yi mulki a duniya" (UDB) ko "mutane huɗun da zasu tashi daga cikin mutanen duniya su zama sarakuna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

zasu mallake ta

"zasu mulke ta"

har abada

Wannan tabbacin na nuni cewa mulkin ba zai taɓa zuwa karshe ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)