703 B
703 B
Muhimmin Bayani:
Daniyel ya ci gaba da bayyana wahayin sa na dabbar nan ta huɗu da ya gani a 7:6
ƙahonni
Masu fasara zasu iya rubuta wannan kamar haka: "ƙahonni alama ce ta karfi yana kuma nuna karfin shugabanni." Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Uku daga cikin ƙahonnin aka daga jijiyoyinsu
Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:"karamin ƙahon ya yayyaga uku daga cikin ƙahonnin farko" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
bakin da ke fahariya game da manyan abubuwa
A nan ƙaho na kirari, ta wurin yin amfani da bakin sa. AT:"ƙahon nada baki yana kuma fariya game da yin manyan abubuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)