ha_tn/dan/07/04.md

1.1 KiB

Ɗayan ya yi kama da zaki amma yana da fukafukai kamar gaggafa

Wannan wata halitta ce dabbam ba kamar dabbobin da ke rayuwa ba. (Duba: writings_symlanguage|symbolic_Langauge)

sai aka yage fukafukansa aka kuma ɗaga shi sama aka sa ya tsaya bisa ƙafafu biyu, kamar mutum

Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:"wani ya yage fukafukansa aka kuma ɗaga shi sama aka sa ya tsaya bisa ƙafafu biyu, kamar mutum" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive|Active_or_Passive)

aka bata zuciyar mutum

A nan "zuciyar" na nufin tunani. Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:"wani ya bata damar yin tunani kamar mutum" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]]|Active_or_passive)

Daga nan akwai dabba ta biyu, kamar damisa

Wannan ba ainihin damisa bane, amma dabbace da ke kama da damisa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage|symbolic_Language)

haƙarƙari

Manyan ƙasusuwan ƙirji da suka haɗe da ƙashin baya

aka faɗa

"wani ya faɗa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive|active_or_passive)