1.0 KiB
1.0 KiB
Mahaɗin Zance:
Wannan ya ci gaba da bayyana sakon da Dariyus ya aika ga masarautar sa
rawar jiki da tsoro
Wadannan kalmomi biyu na nufin abu daya za kuma a iya haɗa su. AT:"rawar jiki da tsoro" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
Allahn Daniyel
"Allahn da Daniyel ke wa sujada" (UDB)
shi ne Allah mai rai kuma ya dawwama har abada
Kalmomi biyun " Allah Mai Rai" da "dawwama" na bayyana abu ɗaya, Allah madawwami ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
sarautarsa kuwa... mulkinsa kuwa
kalmomi biyun sun yi hannun riga , suna nuna yadda mulkin Allah zai dawwama. " rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
sarautarsa kuwa ba za a rushe ba
Za'a iya bayyana wannan da gabagaiɗi. AT:" babu mai iya rusa sarautarsa" ko "sarautarsa zata dawwama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
mulkinsa kuwa za ya kasance har ƙarshe
"zai yi mulki har abada"
Ya kiyaye Daniyel daga ƙarfin zakuna
"bai bar ƙarfafan zakunan nan su cutar da Daniyel ba"