921 B
921 B
kogon zakoki
Wannan zai iya zama ɗaki ko rami in ake ajiye zakuna. Dubi yadda aka fassara a cikin 6:6
Kafin su kai ƙasa
Kafin su kai ƙasan ramin zakunan
kakkarya ƙasusuwansu suyi ragaraga
"ragargaza ƙasusuwan su" (UDB)
mutane, al'ummai, da kuma harsuna
A nan "al'ummai" da "harsuna" na nufin mutane daga kasashe dabam-dabam masu magana da harsuna dabam-dabam. Duba yadda aka fassara a 3:3. AT:"al'ummai daga ƙasashe dabam-dabam masu magana da harsuna dabam-dabam" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
a dukan duniya
Sarki Dariyus ya rubuto saƙon sa ga dukan kasar sa wadda ke da girma. Ga abin da ta kunsa "dukan al'umma" don a nuna yadda girman yake, duk da cewa bai kunshi kowa a duniya ba. AT:"a mulkin sa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
Bari salama ta ƙaru gare ku
Wannan hanya ce da ake gaisuwa da nuna fatan alheri a kowanne fannin rayuwa ga wani