ha_tn/dan/06/13.md

625 B

Wannan mutumin Daniyel

Wannan ba haya ce ta bayyana Daniyel da bangirma ba. Sun yi haka ne da gangan don su kaucewa ba Daniyel martabar sa a matsayin shugaba.

wanda ke ɗaya daga cikin mutanen da suka yi hijira daga Yahuda

"wanda ya yi hijira daga Yahuda"

bai kula da kai ba

Wannan habaicin na nuna bai kula da sarki ba. AT:"bai bi umarnin ka ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

yana bin ra'ayin sa

A nan "ra'ayi" na nufin tunaninsa. AT:"yana tunani matuƙa a kan yaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ya na aiki

Wannan na nufin amfani da hankali, ba aiki na zahiri ba.