ha_tn/dan/06/12.md

311 B

Ashe ba ka kafa doka ba...zakuna

Sun yi wannan tambaya ne don su tabbatar cewa sarki ya bada umarnin

wanda ya kawo ƙara

"wanda ya gabatar da bukata"

kogon zakuna

Wannan zai iya zama ɗaki ko rami in ake ajiye zakuna. Dubi yadda aka fassara a cikin 6:6

kamar yadda doka ta tanadar

"bisa ga doka"