ha_tn/dan/06/08.md

242 B

Mahaɗin Zance:

A aya ta 8, shugabannin suka ci gaba da magana ga sarki

kamar yadda doka ta tanadar

" bisa ga doka"

ba za'a iya canza ta ba

"ba za'a iya sauyawa ba"

a maida umarnin ya zama doka

"maishe da umarnin ya zama doka"