595 B
595 B
Sai manyan hakiman da dagatan ... yiwa masarautar
Sauran ma'aikatan suna kishin Daniyel. Za'a iya fifita wannan. AT:"sai sauran mayan maikatan da dagatan suka fara kishi. Saboda haka suka yita neman Daniyel da sheri a kowanne aikin da yake yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Ba a sami wani kuskure ko watsi da aiki a cikinsa ba
Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi.AT:" Ba a sami wani kuskure ko watsi da aiki a cikinsa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
watsi da aiki
kaucewa aiki
yin ƙorafi game da Daniyel
"yin korafi kan Daniyel"