ha_tn/dan/06/01.md

770 B

Matashiyar Zantuttukan

Abubuwan da suka faru a wannan babin sun kasance ne bayan yan fasiya sun mamaye Babiloniyawa lokacin Dariyus na Mede ya fara mulkin Babila

ya gamsar da Dariyus

"sarki Dariyus ya yanke"

dagatai 120

"dagatai ɗari da ashirin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

kan su

Kalmar "su" na nufin dagatai 120

domin kada sarki ya yi asara

"don kada a saci kayan sarki" ko "don kada wani ya zalunci sarki"

ya banbanta fiye

"ya fi duka" ko "ya fi kowa cancanta"

yana da nagartaccen ruhu

A nan "ruhu" na nufin Daniyel. Yana nuna tasirin sa. AT:"shi dabam yake" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

yayi fice

"wanda babu kamar sa"

sanya shi kan

"a bashi iko akan" ko "a bashi damar kula da"