ha_tn/dan/05/22.md

1.1 KiB

Belshazza

Wannan dan Nebukadnezza ne da ya zama sarki bayan ubansa. duba yadda aka rubuta wannan sunan a cikin 5:1 (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ba ka ƙasƙantar da zuciyarka ba

A nan "zuciya" na nufin Belshazza da kansa. AT:" ba ka ƙasƙantar da kanka ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ka ɗaukaka kanka kana nuna wa Ubangiji na sama girmankai

An bayyana tayaswa ga Allah kamar yin tsayayya da shi.AT:"Ka yiwa Allah tawaye" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Daga gidan sa

Me da ina "gidan sa" za'a iya bayyana wa.AT:"Daga hakalin sa a Yerusalem" ( rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Allah wanda ya ke riƙe da numfashinka

A nan "numfashi" na nufin rayuwa "hannu" kuma na nufin iko ko mulki. AT:"Allah wanda ke baku numfashi" ko "Allahn da ke da iko kan dukan rayuwar ka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

dukan hanyoyin ka

"dukan abin da kake yi"

anyi wannan rubutun

Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:"an rubuta wannan saƙo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)