1.1 KiB
zuciyarsa ta kumbura
A nan "zuciyarsa" na nufin sarki da kansa. AT:"zuciyar sarki ta kumbura" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
ruhunsa kuma ya taurare
A nan "ruhu" na nufin sarkin da kansa. an bayyana taurin kansa kamar ya kangare. AT:"ruhunsa kuma ya taurare" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])
da gabagaɗi
gabagaɗi kwarai
an cire shi daga kujerar sarauta
A nan "kujerar mulki" na nufin ikon sa na sarauta. Za'a iya bayyana shi da gabagaɗi. AT:" mutane suka dauke mulkinsa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])
An kore shi daga bainar jama'a
Za'a iya bayyana shi da gabagaɗi. AT:" Mutanen suka kore shi daga wurin su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
aka ba shi hali irin na dabba
A nan "hali" na nufin tunani. AT:" yana tunani kamar yadda dabba keyi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
raɓa
danshin ƙasa da ake gani da safe
duk wanda ya ƙudurtawa
"duk wanda ya zaɓa"