ha_tn/dan/05/17.md

1.2 KiB

Bar kyautarka don kanka

"bana ra'ayin kyautar ka, don haka"

dukkan mutane, da al'ummai, da harsuna

An yi amfani da kalmar "dukkan" a nuna girman yawa. AT:" mutane masu ɗinbin yawa, daga ƙasashe dabam-dabam da harsuna," (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

mutane, al'ummai, da harsuna

A nan "al'ummai" da "harsuna" na nufin mutane daga ƙasashe dabam-dabam masu magana harsuna dabam-dabam. Duba yadda aka fasara wannan a 3:3. AT:"mutane daga kasashe dabam masu magana da harsuna dabam" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Razana da tsoron sa

Wadannan kalmomi biyun na nufin kusan abu daya kuma suna bayyana girman razana. AT:"suna matukar tsoron sa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Ya kashe duk waɗanda yake so ya kashe

Wannan jimlar ba tana nufin Nebukadnezza da kansa ke kashe mutane ba amma wadanda ya ba umarni. AT:" Nebukadnezza ya umarcin sojojin sa su kashe duk wanda ya so ya kashe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ya kan ɗaukaka waɗanda yake so

"ya kan ɗaukaka waɗanda yake so ya ɗaukaka"

so... muradi

Wadannan kalmomin nada ma'ana ɗaya.

ya kuma ƙasƙantar da waɗanda ya ga dama

"ya kuma ƙasƙantar da waɗanda ya ke so ya ƙasƙantar"