777 B
777 B
Yanzun nan mutanen da aka san su da .... an kawo su gabana
Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:"Yanzun nan mutanen da aka san su da .... sun zo gabana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
faɗa mani
"bayyana mani"
za a sa maka rigar shunayya, a kuma sa maka sarƙar zinariya a wuyanka
Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:" zan baka rigar shunayya, da kuma sarƙar zinariya a wuyanka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
rigar shunayya
Ba kasafai ake samun rigar shunayya ba kuma a kan keɓe ta domin ma'aikatan sarauta. AT:"ado irin na sarauta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
na uku a cikin masu mulkin ƙasar
"mai karfin iko na uku" Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)