ha_tn/dan/05/13.md

786 B

Sai aka kawo Daniyel a gaban sarki

Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:"Sai aka kawo Daniyel a gaban sarki" ko "Sai sojojin suka kawo Daniyel gaban sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

wanda ubana sarki ya kawo daga Yahuda

A jimlar farko "ubana" na matsayin dukan sojojin. AT:" wanda sojojin Ubana suka kawo daga Yahuda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ruhun alloli tsarkaka

Belshazza ya gasganta cewa ikon Daniyel na zuwa ne daga allolin karya da Belshazza ya bautawa. Duba yadda aka fassara wannan jimlar a 4:7

haske da ganewa da mafificiyar hikima aka samu a cikinka tare

Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:" kana da haske da ganewa da mafificiyar hikima" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)