1012 B
1012 B
ruhun alloli tsarkaka
Sarauniya ta gasganta cewa ikon Daniyel na zuwa ne daga allolin karya da Nebukadnezza ke bautawa. Duba yadda aka fassara wannan jimlar a 4:7
A kwanakin ubanka
"Lokacin da ubanka ke mulki"
haske da fahimi da hikima da ganewa kamar na alloli a cikinsa
Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:" yana da haske da fahimi da hikima da ganewa kamar na alloli a cikinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Sarki Nebukadnezza, ubanka sarki
" Ubanka sarki, Sarki Nebukadnezza"
waɗannan ƙwarewa aka sami wannan mutum wato Daniyel da su, wanda sarki ya laƙaba wa suna Beltishazza
Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:"wannan Daniyel dai, wanda sarki ya lakaɓa wa suna Beltishazza, ke da duk wadannan ƙwarewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
abin da aka rubuta
"abin da aka rubuta kan bango." Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:" abin da hannu ya rubuta a bango" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)