ha_tn/dan/05/10.md

314 B

sarauniya

A wasu sabbin juyin suna danganta wannan da uwar sarauniya, wato, ga uwar sarauniya. Akan girmama uwar sarauniya kwarai a zamanin mulkin Babila na da can.

Ya sarki, ranka ya daɗe

Yadda ake kai gaisuwa ga sarki

Kada ka bar tunaninka ya sami damuwa

"Ba bukatar ka bar tunaninka ya sami damuwa"