ha_tn/dan/05/08.md

253 B

Belshazza

Wannan dan Nebukadnezza ne da ya zama sarki bayan ubansa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

yanayin fuskarsa ya canza

"fuskarsa ta turɓune kwarai." Fuskar sarki ta turɓune fiye da a cikin 5:5

Ruɗewa

"Rikicewa"