346 B
346 B
tasoshin zinariya da aka ɗauko daga haikali
Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:"tasoshin zinariya da sojojin Nebukadnezza suka dauko daga haikali" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
daga cikin haikali, ɗakin Allah
"wajen haikalin Allah." Jimlar "ɗakin Allah" ya bayyana mana abubuwa da yawa game da haikalin.