ha_tn/dan/05/01.md

795 B

Belshazza

Wannan dan Nebukadnezza ne da ya zama sarki bayan ubansa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Domin Dubu

" domin 1,000" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

ya kurɓi ruwan inabi a gaban

"ya sha ruwan inabi a wurin"

tasoshin zinariya ko na azurfa

Za'a iya bayyana wannan da gabagaɗi. AT:"tasoshin zinariya ko na azurfa da Isra'ilawa suka yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

tasoshi

Wadannan wasu kofika da sauran abubuwa ne wanda ƙanƙantar su kan bari mutum ya riƙe ya kuma sha wani abu daga cikin su

Nebukadnezza ubansa ya ɗauko

Wannan jimlar na amfani da sunan Nebukadnezza a matsayin sojojin Sarki. AT:"sojojin da ubansa Nebukadnezza ya dauka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)