560 B
560 B
ba su bi dokata ba
An bayyana kin bin umarnin sarki kamar an janye shi ne daga wurin su. AT: "sun bijirewa umarni na" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
sun ba da jikkunansu
Wannan jimlar na nuna ra'ayin mutane ukun su mutu domin abin da suka gasganta da shi. AT:"sun yarda su mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
matsawa kansu su
"faɗuwa ƙasa warwas da fuska kasa cikin yanayin sujada ga" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
wani allah saidai Allahn Su
"duk wani allah sai dai Allahn su"