570 B
570 B
Shugabannin sassa,Shugabannin yankuna da sauran Shugabannin
Wadannan shugabannai ne dake da iko akan yankuna dabam-dabam. Duba yadda aka fassara wannan a 3:1
gashin kansu bai taɓu ba
Za'a iya baiyana wannan da gabagaɗi. AT: "gashin kansu bai taɓu ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
taɓu
"babbake kaɗan"
ba abin da ya sami tufafinsu
Za'a iya baiyana wannan da gabagaɗi. AT: "wutar bata ƙona tufafin su ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
babu ƙaurin wuta a jikinsu
"basa ƙaurin wuta a jikinsu"