ha_tn/dan/03/24.md

336 B

Ba mutane uku mu ka jefa a ɗaure cikin wuta ba

"mutane uku mu ka jefa a ɗaure cikin wuta ba,ko"

Hasken na huɗun kamar na ɗan alloli

An yarda allolin na haske kamar walkiya. AT: "Hasken na huɗun kamar yadda ɗan alloli ke yi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])