585 B
585 B
Nebukadnezza ya cika da hasala
Sarkin ya cika da hasala har ya kai ana baiyana shi kamar an ƙure shi. AT: "Nebukadnezza ya zama da fusata kwarai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Ya ba da ummurni a zuga tanderun har sau bakwai fiye da yadda aka saba zugawa
A nan " zugawa sau bakwai fiye" habaici ne da ke nufin a maishe da wutar da zafi ainun. Za'a iya baiyana wannan da gabagaɗi. AT: "Ya umarci mutanen sa su zuga tanderun wutar fiye da yadda suka saba yi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])