ha_tn/dan/03/16.md

732 B

tanderun wuta

Wannan wani ɗaki ne da aka cika shi da wuta mai zafi. Fassara wannan kamar yadda da akayi a 3:6

daga hannun ka

A nan "hannuna" na nufin ikon iya azabtarwa. AT: "daga horo na" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Amma idan ma ba haka ba, bari ka sani ya sarki, cewa

"Amma ya sarki, muna so ka sani cewa koda Allahn mu ba zai yantar da mu ba"

matsawa kanmu mu

" faɗuwa ƙasa warwas da fuska kasa cikin yanayin sujada ga" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

siffar da ka kafa

Kamar yadda mutane Nebukadnezza suka kafa siffar an baiyana shi ne kamar Nebukadnezza ne ya gina ta. AT: "siffar da mutanen ka suka kafa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)