ha_tn/dan/03/13.md

1.1 KiB

cike da fushi da hasala

Fushi da hasala Nebukadnezza sun kai matakin da yana baiyana su kamar sun cika shi. A nan "fushi" da "hasala" na da ma'ana kusan ɗaya kuma anyi amfani da su ne a baiyana matakin damuwar sarkin. AT: "matsananci fushi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])

Shadrak,Meshak, da Abednego

Wadannan sune sunayen Babiloniya na Yahudawa ukun nan wanda aka kawo su Babila tare da Daniyel. Duba yadda aka fassara wadannan sunaye a 1:6

Ko kun yi shawara

A nan "shawara" na nufin zaɓi. Ka "yi zaɓi" habaici ne da ke nufin yin zaɓi na haƙika. AT:"Ka yi zaɓi na haƙika" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

matsawa kanka ka

" faɗuwa ƙasa warwas da fuska kasa cikin yanayin sujada ga" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

siffar zinariya wadda na kafa ba

Kamar yadda mutane Nebukadnezza suka kafa siffar an baiyana shi ne kamar Nebukadnezza ne ya gina ta. AT: "siffar da mutanen Nebukadnezza suka kafa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)