1.4 KiB
Duk wanda bai faɗi ya yi sujada ba, a wannan lokacin, za a jefa shi cikin tanderu mai ci da wuta
Za'a iya baiyana wannan da gabagaɗi. AT:"Sojojin zasu jefa duk wanda bai rusuna yayi wa siffar sujadaba a wannan lokacin da sukaji amon kayan kaɗe-kaɗe cikin tanderu mai ci da wuta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
faɗi ƙasa
A nan "faɗi ƙasa" na nufin "faɗuwa ƙasa warwas"
tanderu mai ci da wuta
Wannan wani ɗaki ne da aka cika shi da wuta mai zafi.
dukan al'umma, kasashe, da harsuna
A nan "dukan" na nufin dukan mutanen da suka kasance
al'umma, kasashe, da harsuna
A nan "al'umma" da "harsuna" na nufin muytane daga kasashe dabam-dabam da ke magana da harsuna dabam-dabam. Duba yadda aka fassara wannan a cikin 3:3. AT: "al'umma daga kasashe dabam-dabam masu magana da harsuna dabam-dabam" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ƙahonni da sarewa... da algaita
Wadannan kayan kiɗe-kiɗe ne. Fassara wadannan kamar yadda ka yi a 3:3
kwanciya ƙasa
A nan "kwanciya ƙasa" na nufin "faɗuwa ƙasa da sauri"
matsawa kansu su
" faɗuwa ƙasa warwas da fuska kasa cikin yanayin sujada ga" ( rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
siffar zinariya wadda Nebukadnezza sarki ya kafa
Kamar yadda mutane Nebukadnezza suka kafa siffar an baiyana shi ne kamar Nebukadnezza ne ya gina ta. AT: "siffar da mutanen Nebukadnezza suka kafa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)