1.1 KiB
shugabannin sassa, shugabannin gundumomi ...shugabannin yankuna
A fassara wadannan kamar yadda ya ke a 3:1
siffar da Nebukadnezza ya kafa
Kamar yadda mutane Nebukadnezza suka kafa siffar an baiyana shi ne kamar Nebukadnezza ne ya gina ta. AT: "siffar da mutanen Nebukadnezza suka kafa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
mai shela
Wannan mutumin zaɓaɓɓen dan saƙon sarki ne
an umarce ku
Za'a iya baiyana wannan da gabagaɗi. "Sarkin ya umarce ka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
mutane, al'ummai, da harsuna
A nan "kasashe" da "harsuna" na nufin mutane daga kasashe masu magana da harsuna dabam-dabam. AT:"mutane daga kasashe masu magana da harsuna dabam-dabam" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
garaya
Wadannan kayayyakin kiɗane daidai da caki. An siffanta su ne da kusurwowi uku suna kuma da tsarkiya huɗu
Faɗi ƙasa
A nan "faɗi ƙasa" na nufin "rusunawa da sauri"
matsawa kanka
" faɗuwa ƙasa warwas da fuska kasa cikin yanayin sujada ga" ( rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)