ha_tn/dan/03/01.md

809 B

Nebukadnezza sarki ya yi siffa ta zinariya...ya kafa ta

Yadda mutanen Nebukadnezza suka gina tare da kafa siffar ta wurin umarnin sa an baiyana shi kamar Nebukadnezza ya gina tare da kafa siffar. AT: "Nebukadnezza ya umarci mutanen sa suyi siffar zinariya...sun kafa ta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

tsawonta ƙafa sattin ne fadinta kuma ƙafa shidda

"kusan tsawo mita 27 da faɗi kusan mita 3" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bdistance)

Filin Dura

Wannan wani wuri ne a cikin yankin mulkin Babila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

masu riƙe da sassa... masu riƙe da yankuna...masu riƙe da gundumomi

Wadannan shugabanni ne wadanda ke da matakan iko akan sassa dabam-dabam

masu ajjiya

Wadannan maikata ne ke kula da harkokin kuɗi