647 B
647 B
Sarkin ya yi magana da su
Sarkin yayi magana da "samari hudun" (1:17).
a cikin dukkan taron babu wanda za'a iya kwatanta shi da Daniyel, Hananiya, Meshayel da Azariya
Za'a iya fadin wannan da gaba gadi. AT: "Daniyel, Hananiya, Meshayel, da Azariya sun gamshe shi fiye da kowa a cikin dukan taron
Daniyel, Hananiya, Meshayel da Azariya
Wadannan sunayen maza ne. Duba yadda aka fasara wadannan sunayen a 1:6
fiye har sau goma
A nan "sau goma" an fifita shi ne wanda ke wakiltar inganci. AT:"fiye da kowa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
shekara ta fari ta Sairus
shekara ta fari da Sarki Sairus ya muki Babila