ha_tn/dan/01/08.md

1.0 KiB

Daniyel ya kudurta a ransa

A nan "ransa" na nufin Daniyel da kansa. AT: "Daniyel yayi wa kansa zaɓi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

gurɓata kansa

A "gurɓata" wani abu na nufin maishe shi mara tsarki. Wadansu daga cikin abubuwan ci da sha na Babiloniyawa zasu iya maishe da Daniyel mara tsarki bisa ga dokar Allah. Za'a iya fayyace wannan. AT: "maishe da kansa mara tsarki bisa ga dokar Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

abincin sarki

Wannan na nufin keɓaɓɓu, masu wuyar samu, abubuwan ci masu kyau da sarki ke ci. Duba yadda aka fasara wannan a 1:1.

Me ya sa zai gan ku da rãma in an kwatanta da samari abokanku?

Shugaban yayi anfani da wannan tambaya ya bayyana abin da yake tunani zai faru. Zai iya zama furci. AT: "Ba ya so ya gan ku a rãme in an kwatanta da sauran abokanku." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Sarki zai fille kaina

Wannan habaici ne. AT: "Sarki zai iya fille kai na" ko kuma "Sarki zai kashe ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)